iqna

IQNA

‘yan ta’addan daesh
Tehran (IQNA) bangaren kula da bin diddigin lamurran musulmi a  duniya na cibiyar Azhar ya yi gargadin yiwuwar sake farfadowar ‘yan ta’addan Daesh masu da’awar jihadi.
Lambar Labari: 3486001    Ranar Watsawa : 2021/06/10

Tehran (IQNA) babban kwamandan rundunar sa kai ta al’ummar Iraki Hashd Al-shaabi, Faleh Fayyad, ya jaddada cewa dole ne sojojin Amurka su fice daga kasar Iraki.
Lambar Labari: 3485566    Ranar Watsawa : 2021/01/18

Tehran (IQNA) Ministan harkokin wajen Iran Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewa, ‘yan ta’addan Daesh da iyayen gidansu ne kawai suka amfana da kisan Qassem Sulaimni.
Lambar Labari: 3485524    Ranar Watsawa : 2021/01/04

Tehran (IQNA) kungiyar ‘yan ta’addan Daesh ta dauki alhakin harin da aka kai a makabartar wadanda ba musulmi ba a birnin Jidda.
Lambar Labari: 3485364    Ranar Watsawa : 2020/11/13

Bangaren kasa da kasa, ‘yan ta’addan daesh sun fitar da wani bayani da ke bayyana cewa akwa lamunin shiga aljanna a lokacin kirsimati shi kashe duk wanda ba musulmi ba.
Lambar Labari: 3482253    Ranar Watsawa : 2017/12/30